![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ifelodun, 13 ga Faburairu, 1959 (65 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm2329204 |
Fausat Balogun ( wacce aka fi sani da Madam Saje,[1] an haife tane a ranar 13 ga watan Fabrairun 1959) ' yar fim ce ta Nijeriya da ke yin fice a fina-finan Yarbanci.[2][3]Ta fito a matsayin Mama Saje a cikin wani shirin talabijin a 1990 mai taken Erin Kee Kee . Fausat tayi fice a fina-finai sama da 80.[4]
Balogun ya auri jarumi Rafiu Balogun. Ya kasance shugabanta kafin su yi aure. A lokacin da ta shahara yaranta sun manyanta. Babban danta babban darakta ne, kuma karamar yarinyar ’yar fim ce.
A yayin bikin bayar da kyaututtukan nishaɗi na City People nishaɗi na 2016, an ba ta lambar yabo ta Musamman saboda "gagarumar gudummawar da ta bayar don ci gaban masana'antar fim a Najeriya".[5]