Felicia Eze | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Anambra, 27 Satumba 1974 | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Mutuwa | Anambra, 31 ga Janairu, 2012 | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Harshen Ibo | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Felicia Eze (An haife ta a ranar 27 Satumba a shekara ta 1974 – 31 Janairu 2012)[1] yar wasan ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya ce.[2] Ta buga wa Najeriya gasar Olympics ta lokacin zafi a shekarar 2004.[3]Felicia Eze ta rasu ne a ranar 31 ga watan Janairun 2012 a jihar Anambra bayan gajeriyar rashin lafiya, tana da shekaru 37.[4] [5]