![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 31 Disamba 1978 (46 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Oga Bello |
Ahali |
Tope Adebayo (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Ilorin Jami'ar Ibadan |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a |
jarumi, Lauya, darakta, special adviser (en) ![]() |
Wurin aiki | Lagos, |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm2686038 |
Femi Adebayo (an haife shi ne a ranar 31 ga watan Disamba shekara ta 1978), ya kasance lauya ne kuma ɗan Najeriya, ɗan wasan fim, darekta, furodusa kuma mai ba da shawara na musamman ga Gwamnan Jihar Kwara kan Fasaha, Al’adu da yawon buɗe ido.[1] kuma shi ya kasance tsohon ɗan wasan kwaikwayo ne, Adebayo Salami.[2]
An haifi Femi Adebayo a ranar 31 ga watan Disamba shekara ta 1978 a Legas, kudu maso yammacin Najeriya. Mahaifinsa, wanda fitaccen ɗan wasan Najeriya Adebayo Salami (Oga Bello), ya fito daga Ilorin, jihar Kwara.[3]
Femi Adebayo ya halarci Kwalejin C&S don karatun sakandare. Daga nan ya tafi jami’ar Ilorin, inda ya kuma sami digiri na farko a fannin shari’a. Daga baya ya sami digiri na biyu a fannin shari’a a jami’ar Ibadan.[4][5]
Femi Adebayo ya auri Omotayo Adebayo a ranar 9 ga watan Oktoba, shekara ta 2016. Femi Adebayo da matarsa suna da ɗa guda. Yana kuma da yara uku daga auren farko.[6]
Adebayo ya fara wasan kwaikwayo ne a shekara ta 1985, shekarar da ya fito a fim din mahaifinsa na farko mai suna Ogun Ajaye,[7]
Adebayo ya fito a fina-finai sama da 500 na Najeriya, inda ya lashe kyautuka hudu a matsayin Fim ɗin Yarbawa mafi kyau a Gwarzon Fina-Finan Afirka na 17 wanda aka fi sani da Afro Hollywood awards a Stratford Town Hall a London . [8] Ya kuma lashe lambar yabo iri ɗaya don Kyautar Nollywood Broadcasting Organisation of Nigeria Awards a shekara ta 2012.[9][10]
Adebayo yana da jerin fina-finai da yawa don yabo, wanda ya haɗa da Sonto Alapata, Wura Ati Fadaka, Ma Wobadan da Buga, da sauransu. Shi ne MD/Shugaba na J-15 media network Nigeria.[3]
Shekara | Kyauta | Nau'i | Fim | Sakamakon | Ref |
---|---|---|---|---|---|
2015 | Kyaututtukan Nishaɗin City People | Mafi kyawun Fim ɗin Fina -Finan Shekara (Yarabanci) | style="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|Lashewa | ||
2017 | Mafi kyawun Jarumi na Shekara (Yoruba) | style="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|Lashewa | |||
2018 | Africa Magic Viewers Choice Awards | Mafi kyawun Fim ɗin 'Yan Asalin (Yoruba) | style="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|Lashewa | ||
2020 | Mafi kyawun Nollywood Awards | Mafi kyawun Jarumi a Matsayin Tallafi (Yarbanci) | style="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|Lashewa |
|title=
(help); Missing or empty |url=
(help)