![]() | |
---|---|
mutum | |
![]() | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Mozambik |
Suna | Fernando |
Sunan dangi |
Mandlate (mul) ![]() |
Shekarun haihuwa | 11 ga Augusta, 1985 |
Sana'a |
basketball player (en) ![]() |
Wasa | Kwallon kwando |
Fernando Silvestre Mandlate (an haife shi ranar 11 ga watan Agustan ,1985) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne a Mozambique a halin yanzu tare da Maxaquene na Gasar Ƙwallon Kwando ta Mozambique.[1] Shi ma memba ne a ƙungiyar ƙwallon kwando ta Mozambique kuma ya bayyana tare da kulob ɗin a gasar cin kofin Afirka na 2005, 2007 da 2009.[2]