Fikile Magama

Fikile Magama
Rayuwa
Haihuwa Gugulethu (en) Fassara, 19 ga Janairu, 2002 (22 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  South Africa women's national under-17 football team (en) Fassara2018-201820
  South Africa women's national association football team (en) Fassara2022-20
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 155 cm

Fikile Venessa Magama (an Haife ta a ranar 19 ga watan Janairu shekara ta 2002) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Jami'ar Western Cape da kuma ƙungiyar mata ta Afirka ta Kudu . [1] [2]

  1. "IT'S ALL GOING ACCORDING TO PLAN". issuu.
  2. "Van Wyk out, Kgatlana in for South Africa at World Cup". June 23, 2023 – via www.reuters.com.