Filin jirgin saman Dutse | |
---|---|
ICAO: DNDS | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jihar Jigawa |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Dutse |
Coordinates | 11°48′N 9°18′E / 11.8°N 9.3°E |
Altitude (en) | 1,365 ft, above sea level |
City served | Dutse |
|
Filin jirgin saman Dutse, filin jirgi ne dake a birnin Dutse, babban birnin jihar Jigawa, da Nijeriya.