Filin jirgin saman Jos

Filin jirgin saman Jos
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar pilato
Ƙananan hukumumin a NijeriyaRiyom
Coordinates 9°38′23″N 8°52′08″E / 9.6397°N 8.8689°E / 9.6397; 8.8689
Map
Altitude (en) Fassara 4,232 ft, above sea level
City served Jos
Jos Shataletalen hanyar filin jirgin sama

Filin jirgin saman Jos ko Filin jirgin saman Yakubu Gowon, filin jirgi ne dake a birnin Jos, babban birnin jihar Plateau, a Nijeriya. [1]

Filin jirgin dai an gina shine lokacin gwamnatin marigayi tsohon shugaban ƙasa Yakubu Gowon.

  1. "Jos Airport". Federal Airports Authority of Nigeria. Archived from the original on 11 March 2016. Retrieved 11 March 2016. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)