Filin jirgin saman Owerri | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jahar Imo |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Ngor Okpala |
Coordinates | 5°25′37″N 7°12′21″E / 5.4269°N 7.2058°E |
Altitude (en) | 373 ft, above sea level |
City served | Owerri |
Offical website | |
|
Filin jirgin saman Owerri,filin jirgi ne dake cikin garin Owerri, babban birnin jihar Imo, a Nijeriya.[1] Kuma anfi saninsa da suna Filin jirgin saman Sam Mbakwe, da Turanci Sam Mbeke International Cargo Airport. Sauran birane dake amfana daga sifurin wannan filin jirgi sun hada da cibiyar kasuwanci ta Onitsha, Birnin kere-keren kayan zamani na Nnewi dake Jihar Anambra, cibiyar kere-kere na Aba, Umuahia da Arochukwu dake Jihar Abia. Wasu kuma sun hada da cibiyar kasuwanci na Okigwe, Oguta da Orlu dake jihar Imo. Har iyau sufurin jirgin yana amfanan sassan jihohin Akwa Ibom da Cross River dake sashen kudu maso kudancin qasar.
Filin jirgin dai an gina shine lokacin gwamnatin marigayi tsohon gwamnan jihar Imo Sam Mbakwe.
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help)