Filip Jörgensen

Filip Jörgensen
Rayuwa
Haihuwa Lomma (en) Fassara, 16 ga Afirilu, 2002 (22 shekaru)
ƙasa Sweden
Daular Denmark
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Sweden national under-16 football team (en) Fassara2018-201820
  Sweden national under-17 football team (en) Fassara2018-201980
Villarreal CF B (en) Fassara2020-2023410
  Denmark national under-21 football team (en) Fassara2021-unknown value110
Villarreal CF (en) Fassara2023-2024380
Chelsea F.C.2024-unknown value00
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 190 cm

Filip Jörgensen (an haife shi ranar 16 ga watan Afrilu, 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar La-Liga ta Villareal. An haife shi a Sweden, matashin ɗan ƙasar Denmark ne na duniya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.