Five Fingers for Marseilles | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2017 |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
Distribution format (en) ![]() |
video on demand (en) ![]() |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
drama film (en) ![]() |
During | 120 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Michael Matthews (darekta) |
'yan wasa | |
External links | |
Specialized websites
|
Five Fingers for Marseilles, fim ne wanda a kayi shi a shekarar 2017 Neo-Western na Afirka ta Kudu mai ban sha'awa wanda Sean Drummond ya rubuta kuma Michael Matthews ya jagoranta.[1] An nuna shi a cikin sashin nunawa a shekarar 2017 Toronto International Film Festival.[2]
A shafin yanar gizon mai tarawa na Rotten Tomatoes, fim ɗin yana da amincewar 80%, bisa ga sake dubawa 15, da matsakaicin darajar 6.9/10.[3]