![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Afirka ta kudu, 14 Nuwamba, 1972 (52 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Ƙabila | Harshen Venda |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Kagiso Machele (mul) ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm0556238 |
Florence Masebe 'yar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu, wacce aka sani da rawar da ta taka a cikin jerin Muvhango . [1][2][3] Ta lashe lambar yabo ta Kwalejin Fim ta Afirka don 'yar wasan kwaikwayo mafi kyau a matsayin jagora a 9th Africa Movie Academy Awards .