Franziska Liebhardt | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Berlin, 5 ga Janairu, 1982 (42 shekaru) |
ƙasa | Jamus |
Karatu | |
Harsuna | Jamusanci |
Sana'a | |
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle |
Mahalarcin
|
Franziska Liebhardt (an haife ta me a ranar 5 ga watan Janairun shekarar 1982) ita ce 'yar tseren nakasassu daga Jamus. Tana yin gasa wajen jefa abubuwa a cikin rarrabuwa F37 kuma a cikin tsalle mai tsayi a cikin rukunin T37. As of September 2016[update], tana kuma rike da tarihin mata na F37 na duniya a harbi, wanda ta sanya yayin fafatawa a gasar bazara ta nakasassu ta shekarar 2016 a Rio de Janeiro.