Fred Jessey

Fred Jessey
Rayuwa
Haihuwa Yenagoa, 3 Satumba 1977 (47 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a amateur wrestler (en) Fassara
Tsayi 180 cm

Fred Jessey (An haife shi ranar 3 ga watan satunba, 1997) a Yanagua ta jihar Bayelsa, shi tsohon dan wasan dambe ne Wanda ya wakilci kasarsa a wasan "Summer Olympics" a shekarar 2004[1]

Ya samu nasaran shiga yafin farko a jarida yayin daya taka matukar rawan gani a wasan "Common wealth" a babban birnin "Manchester" dake kasar "England".[2]