![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Köln, 20 Satumba 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Jamus | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Jamusanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
centre-back (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 27 | ||||||||||||||||||||||
Nauyi | 73 kg | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 182 cm |
Kangni Frederic Ananou, (an haife shi a ranar ashirin 20 ga watan Satumba shekarar alif dubu daya da dari tara da casa'in da bakwai 1997) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na kulob ɗin Jamus 2. Bundesliga Hansa Rostock. An haife shi a Jamus, yana buga watawagar kasar Togo wasa.
Ananou ya zo a matakin matasa a kulob ɗin 1. FC Köln kafin ya koma kungiyar Roda JC Kerkrade ta Holland a lokacin rani a shekarar alif dubu biyu da goma sha shida 2016.[1]
A ranar ukku 3 ga watan Yuli, shekarar alif dubu biyu da ashirin da biyu 2022, Ananou ya koma kulob ɗin Hansa Rostock akan yarjejeniyar kakar wasa guda. [2]
An haifi Ananou a Jamus iyayensa 'yan Togo.[3] Ƙungiyoyin kasa da shekaru goma sha tara U19 na Jamus da kasa da shekaru ashirin U20 ne suka kira shi a cikin shekarar alif dubu biyu da goma sha shida 2016.[4] [5] Ya fara buga wa tawagar kasar Togo wasa a wasan sada zumunci da suka doke Saliyo da ci ukku da nema 3-0 a ranar ashirin da hudu 24 ga watan Maris, shekarar alif dubu biyu da ashirin da biyu 2022.[6]
Club | Season | League | Cup[lower-alpha 1] | Continental | Other | Total | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Roda JC Kerkrade | 2016–17 | Eredivisie | 18 | 0 | 0 | 0 | — | — | 18 | 0 | ||
2017–18 | Eredivisie | 11 | 0 | 3 | 0 | — | — | 14 | 0 | |||
Total | 29 | 0 | 3 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 32 | 0 | ||
FC Ingolstadt 04 | 2017–18 | 2. Bundesliga | 3 | 0 | 0 | 0 | — | — | 3 | 0 | ||
2018–19 | 2. Bundesliga | 15 | 1 | 1 | 0 | — | 0 | 0 | 16 | 1 | ||
2019–20 | 3. Liga | 12 | 0 | 0 | 0 | — | 1[lower-alpha 2] | 0 | 13 | 0 | ||
Total | 30 | 1 | 1 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | 32 | 1 | ||
FC Ingolstadt 04 II | 2017–18 | Regionalliga | 1 | 0 | — | — | — | 1 | 0 | |||
2018–19 | Regionalliga | 2 | 0 | — | — | — | 2 | 0 | ||||
2019–21 | Bayernliga | 2 | 0 | — | — | — | 2 | 0 | ||||
Total | 5 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 5 | 0 | ||
SC Paderborn | 2020–21 | 2. Bundesliga | 15 | 0 | 1 | 0 | — | — | 16 | 0 | ||
Career total | 79 | 1 | 5 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | 85 | 1 |
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found