Gadiel Kamagi | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Tanga, Tanzania, 1997 (26/27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Gabriel Gadiel Michael Kamagi (an haife shi a ranar 12 ga watan Satumba 1996) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Tanzaniya. Yana buga wa kungiyar kwallon kafa ta Simba SC wasa.
Ya fara buga wa tawagar kwallon kafar Tanzaniya wasa ne a ranar 10 ga watan Yunin 2017 a wasan neman gurbin shiga gasar AFCON da Lesotho. [1]
An zabe shi ne a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta shekarar 2019.
A'a. | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|
1. | 19 Disamba 2019 | Lugogo Stadium, Kampala, Uganda | </img> Tanzaniya | 1-2 | 1-2 | 2019 CECAFA |