Galmi | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Tahoua | |||
Sassan Nijar | Malbaza Department (en) | |||
Gundumar Nijar | Doguerawa | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 13,888 (2012) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Galmi, Nijar, ƙauye ne mai kimanin mutane duba 8,000 zuwa 10,000.[1] Yana da nisan kilomita 500 kilometres (310 mi) daga Gabashin Yamai akan titin gabas – yamma tsakanin Birnin Konni da Maradi. Yana a gefen kudu da hamadar Sahara ta wurin wani dutse. [1]
Ƙauyen Galmi sananne ne, la'akari da irin albasar sa, mai kalar ja da launin ruwan hoda[2] wanda ta shahara a yammacin Afirka. Noman Albasa a ƙauyen ya kasance a cikin batun fim ɗin Documentary na Nijar, fim ɗin mai suna; For the Best and for the Onion.[3]
Sanannen abin tarihi shine, asibitin Galmi. Ginin asibitin yana cike da ciyayi.[4]