Gani Fawehinmi

Gani Fawehinmi
Rayuwa
Haihuwa Jahar Ondo, 22 ga Afirilu, 1938
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yaren Yarbawa
Mutuwa 5 Satumba 2009
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi
Karatu
Makaranta University of London (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Lauya
Kyaututtuka

Cif Abdul-Ganiyu Oyesola Fawehinmi, Gani, GCON, SAN (an haife shi a ranar 22 ga watan Afrilun shekarar 1938 – 5 Satumban 2009). Dan Najeriya ne, ya kasance mawallafi, mai taimakon jama'ah, kuma mai sukar zamantakewa, Ɗan rajin kare haƙƙin ɗan Adam, ɗan siyasa, Sa'annan kuma babban lauya a Najeriya.

Lambun Gani Fawehinmi

[gyara sashe | gyara masomin]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.