Gasar Wasannin Motsa Jiki ta Afirka ta 2014 | ||||
---|---|---|---|---|
Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka a Wasan Athletics, season (en) da athletics meeting (en) | ||||
Bayanai | ||||
Bangare na | Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka a Wasan Athletics | |||
Sports season of league or competition (en) | Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka a Wasan Athletics | |||
Wasa | Wasannin Motsa Jiki | |||
Ƙasa | Moroko | |||
Mabiyi | 2012 African Championships in Athletics (en) | |||
Ta biyo baya | Gasar Zakarun Afirka ta 2016 a Wasanni | |||
Edition number (en) | 19 | |||
Kwanan wata | 2014 | |||
Mai-tsarawa | Confederation of African Athletics (en) | |||
Participant (en) | Nijel Amos | |||
Shafin yanar gizo | caamarrakech2014.org | |||
Wuri | ||||
|
An gudanar da gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta Afirka ta shekarar 2014 a birnin Marrakech na kasar Morocco daga ranar 10 zuwa 14 ga watan Agustan a shekarar 2014. Gasar ita ce karo na 19 na manyan gasanni na Afirka. Gasar dai ta kasance shiri ne ga 'yan wasan Afirka na neman shiga gasar cin kofin nahiyar ta gaba da aka shirya gudanarwa a ranakun 13 da 14 ga watan Satumba na shekarar 2014 a birnin Marrakech. Wannan dai shi ne karo na biyu da kasar Maroko ke karbar bakuncin gasar.
Samfuri:Athletics championships navigation
Samfuri:Athletics championships navigation
|
|
|
|