Gatuyaini | ||||
---|---|---|---|---|
mazaunin mutane | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Kenya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Province of Kenya (en) | Central Province (en) | |||
County of Kenya (en) | Nyeri County (en) | |||
Mazaunin mutane | Othaya (en) |
Gatuyaini ƙauye ne a yankin Othaya na gundumar Nyeri, Kenya. Yana daga cikin majalisar garin Othaya da mazaɓar Othaya.[1] Ƙauyen gida ne ga makarantar firamare ta Gatuyaini.
Mutanen Gatuyaini sun haɗa da tsohon shugaban ƙasa Mwai Kibaki (an haife shi a shekara ta 1931), wanda ya yi aiki daga Disamban 2002 har zuwa Afrilun 2013.