Ghazi Ayadi | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 19 ga Yuli, 1996 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Ghazi Ayadi (an haife shi a ranar 19 ga watan Yulin shekarar 1996) shi ne kuma ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunusiya wanda ke wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya .
Ya fara aikin sa ne da Club Africain .[1] On 6 ga watan March shekarar 2020, yayi rigister for Saudi club Damac.[2] A ranar 6 ga watan Maris din shekarar 2020, ya sanya hannu kan kulob din Damac na Saudiyya.[3]
Ya fara buga wa ƙasar sa ta farko ta ƙasar Tunisia a shekara ta shekarar 2018.