![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 11 ga Faburairu, 1994 (31 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Harsuna | Yaren Sifen |
Sana'a | |
Sana'a | Mai wasan badminton |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 54 kg |
Tsayi | 180 cm |
Gideon Babalola (an haife shi ranar 11 ga watan Fabrairu, 1994) ɗan wasan Badminton ne na Najeriya.[1] Ya kasance cikin tawagar 'yan wasan kasar da suka lashe lambar zinare a gasar wasannin Afirka ta shekarar 2019.[2]
Men's single
Shekara | Gasar | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|
2013 | Kenya International | ![]() |
19–21, 19–21 | </img> Mai tsere |
2016 | Ivory Coast International | ![]() |
13–21, 21–12, 10–21 | </img> Mai tsere |
Men's double
Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2021 | Benin International | ![]() |
![]() ![]() |
21–18, 21–17 | </img> Nasara |
Mixed double
Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2016 | Ivory Coast International | ![]() |
![]() ![]() |
21–7, 21–10 | </img> Nasara |
2017 | Ivory Coast International | ![]() |
![]() ![]() |
Walkover | </img> Mai tsere |