Gloria Koussihouede | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Porto-Novo, 4 ga Afirilu, 1989 (35 shekaru) |
ƙasa | Benin |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | swimmer (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 54 kg |
Tsayi | 164 cm |
M. Gloria Koussihouede, lokaci-lokaci an sanya ta cikin sakamako kamar "M. Koussihouede", (an haife ta a ranar 4 ga watan Afrilu 1989 a Porto-Novo, Benin)[1] 'yar wasan ninkaya ce daga Benin. Ta yi iyo a gasar Olympics na shekarun 2004 da 2008.[2]