Goha | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1958 |
Asalin suna | Goha le simple |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Faransa |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
During | 83 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Jacques Baratier (mul) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Georges Schehadé (en) |
'yan wasa | |
Omar Sharif Lauro Gazzolo (en) Daniel Emilfork (en) Claudia Cardinale (mul) Gabriel Jabbour (en) Jean Laugier (en) | |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Maurice Ohana (mul) |
Director of photography (en) | Jean Bourgoin (mul) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Misra |
External links | |
Goha fim ne na Faransa da Tunisiya da aka shirya shi a shekarar 1958.[1] Tauraron fim ɗin shi ne Omar Sharif kuma shine farkon fim na Claudia Cardinale.[1] A 1958 Cannes Film Festival an ba shi lambar yabo ta Jury kuma an zaɓi shi don Palme d'Or.[2] An nuna shi a matsayin ɓangaren Cannes Classics na 2013 Cannes Film Festival.[3]