Gwale | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jihar Kano | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 18 km² | |||
Tsarin Siyasa | ||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Gwale local government (en) | |||
Gangar majalisa | Gwale legislative council (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Gwale Karamar Hukuma ce a Jihar Kano Najeriya. wacce ke tsakanin mafi yawan al'umma da fili a tsakiyar birnin Kano. Hedkwatar ta tana unguwar Gwale ne daura da Unguwar Kofar Na'isa.
Tana da yanki 18 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.
Lambar gidan waya na yankin shi ne 700234.[1] Gwale na da mazauna da yawa, musamman malaman addinin musulunci. An haifi Malam Aminu Kano a Sudawa Quarters, karamar hukumar Gwale da Abdulrauf Lawan Saleh sarkin yakin arewa
Kananan Hukumomin Jihar Kano |
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi |