An dauki hakkin bil adama a Gambia a karkashin Yahya Jammeh bashi da inganci.[1] A watan Disamba, 2016, ya sha kaye a zabe a hannun Adama Barrow, wanda ya yi alkawarin inganta hakkin dan Adam a kasarsa.[2] Rahoton "'Yanci a Duniya" na shekarar 2018 ya sanya Gambiya a matsayin "wani 'yanci". (partly free)[3] Ayyukan LGBT ba bisa ka'ida ba ne,[4] kuma hukuncin daurin rai da rai ne.[5]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
- Fataucin mutane a Gambia
- Hakkin LGBT a Gambia
- ↑ "Gambia" . Human Rights Watch . Retrieved
2017-11-02.
- ↑ "The Gambia: President Adama Barrow
pledges reforms" . www.aljazeera.com .
Retrieved 2017-11-02.
- ↑ "Gambia, The" . freedomhouse.org .
Archived from the original on 2018-01-22.
Retrieved 2018-01-22.
- ↑ "The Gambia passes bill imposing life
sentences for some homosexual acts" . The
Guardian . Associated Press. 2014-09-08.
ISSN 0261-3077 . Retrieved 2017-11-02.
- ↑ "The Gambia passes bill imposing life
sentences for some homosexual acts" . The
Guardian . Associated Press. 2014-09-08.
ISSN 0261-3077 . Retrieved 2017-11-02.