Hammam Essalihine

Hammam Essalihine
archaeological site (en) Fassara, thermae (en) Fassara da ancient Roman structure (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Aljeriya
Wuri
Map
 35°26′25″N 7°05′04″E / 35.4403°N 7.0844°E / 35.4403; 7.0844
Province of Algeria (en) FassaraKhenchela Province (en) Fassara
District of Algeria (en) FassaraEl Hamma District (en) Fassara
Commune of Algeria (en) FassaraEl Hamma (en) Fassara

Hammam Essalihine ( Larabci: حمام الصالحينḤammām aṣ-Ṣāliḥīn, lit. "Bath na Salihai"; Latin ), wato ya kasan ce wani tsohon Baturen Roman ne wanda yake a cikin tsaunukan Aurès a gundumar El Hamma a Lardin Khenchela na Algeria . Kamar yadda sunan Latin ya nuna, ya samo asali ne daga lokacin Daular Flavian .

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  • Jerin wuraren wankan jama'a na Roman