Harouna Abou Demba | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Mont-Saint-Aignan (en) , 31 Disamba 1991 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | fullback (en) | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.78 m |
Harouna Abou Demba Sy (an haife shi ranar 31 ga watan Disamba, 1991). ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin baya na dama.
An haife shi a Faransa, yana wakiltar Mauritaniya a matakin kasa da kasa.[1]
An haife shi a Mont-Saint-Aignan, Faransa, Sy ya buga wa Sedan B, Reims B, Boulogne B, Boulogne, Amiens B da GS Consolat wasa.[1] [2] [3]
Ya buga wasansa na farko a duniya a Mauritania a shekara ta 2016.[1] [2]
Ya buga wa tawagar kasar wasa a gasar cin kofin kasashen Afirka 2019, gasar farko ta kasa da kasa ta tawagar.[2][4]