Harshen Abure | |
---|---|
'Yan asalin magana | harshen asali: 93,000 (2017) |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
abu |
Glottolog |
abur1243 [1] |
Abure (Aboulé), wanda aka fi sani da Abonwa ko Akaplass, yare ne na Tano wanda yake a rukunin Harsunan (Kwa, Nijar-Congo) wanda ake magana a kusa da Abidjan a Ivory Coast .