Harshen Auyokawa | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
auo |
Glottolog |
auyo1240 [1] |
Auyokawa, wanda kuma aka fi sani da Tirio, wani yare ne na rukunin Afro-Asiatic wanda a da ake magana da shi a ƙaramar hukumar Auyo, jihar Jigawa, Najeriya amma a yanzu harshen ya ɓace.[2]