Cerma | |
---|---|
Gouin | |
Kirma | |
Yanki | Burkina Faso, a few in Ivory Coast |
'Yan asalin magana | 53,600 (2009)e25 |
Nnijer–Kongo
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
cme |
Glottolog |
cerm1238 [1] |
Cerma (Kirma) harshen Gur na Burkina Faso . Mutanen ƙabilar Gouin ne ke magana da shi (wani lokaci kuma ana kiransa Ciramba ko Gouin (Gwe, Gwen) ).