Harshen Dabarre | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
dbr |
Glottolog |
daba1260 [1] |
Dabarre (wanda aka fi sani da Af-Dabarre) yare ne na ƙasar Somaliya da kuma Dabarre da Ciroole ke magana da shi, duka ƙananan dangin Digil na Somaliya waɗanda ke zaune a kudu maso yammacin Somaliya. Yana da kuma kimanin masu magana 33,000. Harsuna sun hada da Dabarre da Ciroole (Af-Ciroole).