Hwana | |
---|---|
Asali a | Nigeria |
Yanki | Adamawa State |
'Yan asalin magana | (32,000 cited 1992)e25 |
Tafrusyawit
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
hwo |
Glottolog |
hwan1240 [1] |
Hwana (anfi sanin sa da suna Hwona, Hona, Tuftera, Fiterya) harshe ne na Afro-Asia da ake magana da shi a Jihar Adamawa, Najeriya .