Harshen Hya | |
---|---|
Default
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 | – |
Hya wani harshe ne na Afro-Asiya da ake magana da shi a Arewacin kasar Kamaru dake makwafta da Najeriya.
Harshen Hya ana magana ne kawai dashi a cikin yankin Amsa, wani yanki ne na tsawon 10 kilomita kudu da Rumsiki inda ake magana da Psikya, a iyaka da Najeriya ( Mogodé commune, Mayo-Tsanaga). Yana iya zama daidai da yaren "Higi" Ghyá kamar yadda R. Mohrlang ya jero su.
Higi (wanda ake magana dashi a Najeriya (Borno), Psikya, da Hya harsuna ne daban-daban amma suna kusa da yankin garin Marghi (Askira Uba.
Higi(wanda ake magana a Najeriya), Psikya,da Hya harsuna ne daban-daban amma na kusa da ke cikin rukunin harsunan Margi.