Harshen Kar

Harshen Kar
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 xrb
Glottolog east2398[1]

Kar (Kler), ko Gabashin Karaboro, yare ne na tsakiya na Senufo na ƙaaar Burkina Faso . Masu magana da harshen suna da matsakaiciyar fahimtar Yammacin Karaboro, to amma kuma akasin haka ba haka ba ne.

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Kar". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]

(Faransanci) Bayani na harshe na kar: harshen Senoufo na Burkina Faso.