Harshen Psikyɛ | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
kvj |
Glottolog |
psik1239 [1] |
Psikye (Psikya, Kapsiki) harshe ne na Afro-Asiatic da ake magana dashi a arewacin Kamaru da gabashin Najeriya. Irin su sun haɗa da Psikyɛ da Zləngə. Blench (2006) ya rarraba shi azaman yare na Kamwe. [2]