Pyapun harshe ne na Afro-Asiatic da ake magana dashi a Jihar Filato, Najeriya. Ana magana dashi a kusan kauyuka 10 a gabashin hanyar Panyam - Shendam. [2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
↑Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Pyapun". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.