Harsunan Mumuye–Yendang | |
---|---|
Linguistic classification | |
Glottolog | mumu1249[1] |
Harsunan Mumuye–Yendang gungun harsunan Savanna ne da ake magana da su a gabashin Najeriya . An yi musu lakabi da "G5" a cikin shawarwarin iyali da harshen Adamawa na Joseph Greenberg .
Güidemann bai yadda da haɗin kan su ba a (2018).[2]
Mumuye da Yendang kawai suna da sama da masu magana sama da 5,000. Mumuye shine yaren Adamawa wanda akafi amfani dashi.
|chapterurl=
missing title (help). Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.