Hassa

Hassa
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Hassa na iya koma zuwa:

  • Hassa, Hatay, gunduma a lardin Hatay a Turkiyya
  • Hussa bint Ahmed Al Sudairi (wanda kuma ake kira Hassa ; haihuwa 1900-rasuwa 1969), matar Sarki Abdulaziz na Saudis Arabia.
  • Kalma mai ma'ana ga Kifin Hoplosternum na Kudancin Amurka
  • Al-Hasa (rashin fahimta)