![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa |
Karşıyaka (mul) ![]() |
ƙasa | Turkiyya |
Harshen uwa | Turkanci |
Karatu | |
Harsuna | Turkanci |
Sana'a | |
Sana'a |
ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin da model (en) ![]() |
IMDb | nm8464710 |
Hazal Subasi (an haifeta 2 ga watan Mayu, 1995) ƴar wasan kwaikwayo ce. [1]
An haifi Hazal Subaşı a ranar 2 ga Mayu, 1995 a İzmir, Turkiyya. Bayan daular Ottoman ta rushe, danginta 'yan asalin Turkiyya ne wadanda suka yi hijira daga Tassaluniki (yanzu a Girka). Bayan samun digiri a fannin hulɗa da jama'a da talla daga Jami'ar İzmir ta tattalin arziki, Subaşı ta yi takara a Miss Turkey 2015 kuma ta samu matsayi na uku. Ba da daɗewa ba ta fara ɗaukar darasin wasan kwaikwayo. [2]