Heart of Men (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2009 |
Asalin suna | Heart of Men |
Asalin harshe | Turanci |
Distribution format (en) ![]() |
direct-to-video (en) ![]() |
Characteristics | |
Launi |
color (en) ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta | Frank Rajah Arase |
'yan wasa | |
External links | |
Specialized websites
|
Zuciyar Maza (An sake shirin a Nollywood a matsayin Forbidden Fruit daga Henrikesim Multimedia Concept for International Distribution) wani fim ne mai ban sha'awa na Najeriya da Ghana na shekarar 2009 wanda Frank Rajah Arase ya shirya kuma ya ba da Umarni. Jaruman shirin sun haɗa da Majid Michel, John Dumelo, Prince David Osei da Yvonne Nelson. Shirin ya samu ayyanawa biyar a lambar yabo ta 6th Africa Movie Academy Awards.
An soki fim ɗin gabaɗaya saboda tallata tsiraici a cikin fina-finai da kuma gabatar da batsa ga bidiyoyin gida na Najeriya da Ghana.[1][2][3]
An kiyasta bayar da tauraro 3 cikin 5 akan Nollywood Reinvented wanda ya yaba da inganci, saiti da makin kida na shirin fim din, amma ya ga makircin yayi rikitarwa kuma yanayin jima'i ciki ya wuce gona da iri.[4]