Hela Ayari | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 26 ga Augusta, 1994 (30 shekaru) |
ƙasa | Tunisiya |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 52 kg |
Hela Ayari (an haife ta ranar 26 ga watan Agusta 1994) 'yar wasan Judoka ce ta ƙasar Tunisiya.[1] Ta lashe ajin ta a gasar Judo ta Afirka a shekarar 2012, 2014, 2015 da 2016.[2]
Ta fafata a gasar wasan Olympics ta bazara ta shekarar 2016 a Rio de Janeiro, a cikin kilogiram 52 na mata, [3] inda ta zo ta tara a gasar.[4] [5]
Hela Ayari at the International Judo Federation
Hela Ayari at JudoInside.com
Hela Ayari at Olympics.com
Hela Ayari at Olympedia
Hela Ayari at the International Olympic Committee
Hela Ayari at Olympics at Sports-Reference.com (archived)