Hela Msaad

Hela Msaad
Rayuwa
Haihuwa Mahdia (en) Fassara, 9 ga Augusta, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 
Muƙami ko ƙwarewa right wing (en) Fassara

Hela Msaad (an haife ta a shekara ta 1979) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia. Tana taka leda a kulob din A.S.E. Ariana da kuma tawagar kasar Tunisia.

Ta shiga gasar zakarun kwallon hannu ta mata ta duniya a kasar Sin, [1] inda Tunisia ta kasance ta 14.

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Teams Roster – Tunisia" (PDF). XIX Women's World Championship 2009, China. Retrieved 19 December 2009.