Helen Oyeyemi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ibadan da Najeriya, 10 Disamba 1984 (39 shekaru) |
ƙasa | Birtaniya |
Ƙabila | Yarbawa |
Karatu | |
Makaranta |
Corpus Christi College (en) The Cardinal Vaughan Memorial RC School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Kyaututtuka | |
Mamba | Royal Society of Literature (en) |
Helen Oyeyemi FRSL (an haifeta ranar 10 ga watan Disamban shekarar 1984) marubuciya ƴar Burtaniya ce kuma marubuciyar gajerun labarai.
An haifi Oyeyemi a Najeriya kuma ta girma a Lewisham, South London tun tana da shekaru hudu.[1][2] Oyeyemi ta rubuta littafinta na farko, Yarinyar Icarus, yayin da take karatun matakin A-matakinta[3] a Cardinal Vaugha Memorial School. Ta halarci Kwalejin Corpus Christi, Cambridge.[4] Tun 2014 gidanta yana Prague.[2][5]
<ref>
tag; no text was provided for refs named :0