Henrietta Kosoko yar wasan Nollywood ce . [1] Ta samu daukaka ne a shekarar 1995 bayan ta fito a fina -finan Nollywood kamar Onome da Omolade . Ta auri tsohuwar jarumi Jide Kosoko .