Hesham Issawi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Misra, |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da marubin wasannin kwaykwayo |
IMDb | nm1406894 |
Hesham Issawi (Arabic) marubuci ne kuma darektan Masar.[1][2][3] An fi saninsa da aikinsa a fim ɗin AmericanEast da Cairo Exit.[4][5]
An haifi Hesham a Misira, kuma ya koma Amurka a shekarar 1990. Ya halarci makarantar fina-finai, Kwalejin Columbia ta Chicago, kuma ya kammala a shekarar 1996. Ya fara aikinsa a gidan talabijin na gida a matsayin edita kuma a cikin duniyar shirye-shirye kafin ya jagoranci wasu gajerun batutuwa na ƙashin kansa. Ya rubuta kuma ya ba da umarnin gajeren fim na 2004, The Interrogation, wanda ya lashe mafi kyawun gajeren fim a bikin fina-finai na New York da mafi kyawun kiɗa a bikin fina na California. A shekara ta 2005, ya rubuta kuma ya ba da uumarnin gajeren fim ɗin, T for Terrorist, wwanda ya lashe mafi kyawun gajeren fim a duka bukukuwan fina-finai na Boston da San Francisco.
Shekara | Suna | Marubuci | Director | Producer | Notes |
---|---|---|---|---|---|
2002 | Saving the Sphinx | ||||
2003 | Saving Egyptian Film Classics | ||||
2004 | The Interrogation | Short film | |||
2005 | T for Terrorist | Short film | |||
2005 | Mush | Short film | |||
2008 | AmericanEast | ||||
2010 | Cairo Exit | ||||
2014 | Brother in Terror Documentary | ||||
2015 | The Price | ||||
2019 | High Fences | Post-production |
A matsayin Edita