Hortense Diédhiou | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ziguinchor (en) , 19 ga Augusta, 1983 (41 shekaru) |
ƙasa | Senegal |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 57 kg |
Tsayi | 165 cm |
Hortense (wanda kuma aka rubuta Hortance, Hortence da Hortanse) Diédhiou (an haife ta ranar 19 ga watan Agusta 1983) 'yar wasan Judoka ce 'yar ƙasar Senegal.[1] Ta halarci wasanni uku na Olympics: 2004 a cikin -52kg taron, 2008 a -52kg da 2012 a -57kg.[2] Ita ce mai rike da tutar Senegal a bikin bude gasar Olympics ta bazara ta 2012.[3] A gasar Olympics ta shekarar 2004, ta haɗu da Frédérique Jossinet wanda ya gayyace ta zuwa horo a Faransa. Bayan wannan shawarar Diédhiou ta ƙaura zuwa Provence kuma a cikin shekarar 2011 zuwa Paris.[4] [5]
<ref>
tag; no text was provided for refs named Rewmi