![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Iri |
sports governing body (en) ![]() |
Ƙasa | Misra |
Mulki | |
Hedkwata |
Nasr City (en) ![]() |
Tarihi | |
Ƙirƙira |
1992 1947 |
Hukumar kwallon raga ta Masar, ita ce hukumar da ke kula da wasan kwallon raga a Masar kuma ita ce ke da alhakin gudanar da kungiyoyin kwallon raga na Masar (na maza da mata). Ofisoshinta suna cikin Nasr City, Alkahira, kuma shugabanta shine Khaled Nassef Nassef Selim.