![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Iri |
sports governing body (en) ![]() |
Ƙasa | Aljeriya |
Mulki | |
Hedkwata | Aljir |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1962 |
afvb.org |
Hukumar Ƙwallon Raga ta Aljeriya (FAVB) ( Larabci: الاتحادية الجزائرية للكرة الطائرة ), ita ce hukumar kula da wasan kwallon raga a Algeria tun 1962.[1]
Hukumar FIVB ta sami karbuwa daga 1962 kuma memba ne na Kungiyar Kwallon Kafa ta Afirka .