Ian Twinn

Ian Twinn
Member of the European Parliament (en) Fassara

21 Oktoba 2003 - 19 ga Yuli, 2004
District: London (en) Fassara
member of the 51st Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

9 ga Afirilu, 1992 - 8 ga Afirilu, 1997
District: Edmonton (en) Fassara
Election: 1992 United Kingdom general election (en) Fassara
member of the 50th Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

11 ga Yuni, 1987 - 16 ga Maris, 1992
District: Edmonton (en) Fassara
Election: 1987 United Kingdom general election (en) Fassara
member of the 49th Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

9 ga Yuni, 1983 - 18 Mayu 1987
District: Edmonton (en) Fassara
Election: 1983 United Kingdom general election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Cambridge (mul) Fassara, 26 ga Afirilu, 1950 (74 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta University of Reading (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wurin aiki Strasbourg, City of Brussels (en) Fassara da Landan
Imani
Jam'iyar siyasa Conservative Party (en) Fassara

Ian David Twinn, CBE (an haife shi ranar 26 ga watan Afrilu, 1950). ɗan siyasa ne a ƙarƙashin jam'iyyar Conservative na Burtaniya.

Farkon rayuwa da Karatu

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifeshi ranar 26 ga watan Afrilu, a shekarar 1950.

Ya yi karatu a Cambridge Grammar School for Boys (a yanzu Netherhall School), Jami'ar Wales da kuma Jami'ar Reading.

Aiki da siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi aiki a matsayin lakchara.

An zabi Twinn a matsayin dan majalisa na mazabar Edmonton, ya zama dan majalisa na Conservative na farko a mukamin tun tsawon shekaru 48, kuma ya yi aiki daga 1983 har zuwa lokacin da ya rasa kujerarsa ga Andy Love na Labour a 1997.

Twinn ya kasance mataimakin shugaban jam'iyyar Conservative daga 1986 zuwa 1988. Ya kuma zamo dan jam'iyyar Conservative na farko a Edmonton da aka sake zabar shi a karo na biyu (a cikin 1987) da kuma karo na uku (a 1992). An nada shi CBE a shekarar 2018 don hidimar siyasa da na sa kai.

A shekarar 1999, an sanya shi na biyar a cikin jerin 'yan jam'iyyar Conservative Party a London don zaɓen majalisar Turai. Jam'iyyar Conservatives ta sami kujeru hudu kawai, amma Twinn ta yi aiki a matsayin MEP na dan lokaci daga 21 ga Oktoba 2003 har zuwa zaben 2004, bayan murabus na Lord Bethell saboda rashin lafiya. Twinn ya kasance na shida a jerin 'Yan takarar jam'iyyar Conservative a zaben EU na gaba, kuma ya rasa kujerarsa yayin da 'yan Conservative suka lashe uku kacal.

Rashin nasara

[gyara sashe | gyara masomin]

An jera shi a matsayi na takwas a shekarar 2009, kuma bai yi nasara a zaben shi ba.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Hansard 1803–2005: contributions in Parliament by Ian Twinn
Unrecognised parameter
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}