Ibn Abil-Hadid | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ctesiphon (en) , 30 Disamba 1190 |
ƙasa | Daular Abbasiyyah |
Mutuwa | Bagdaza, 2 ga Yuni, 1258 |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe, Masanin tarihi da Malamin akida |
Imani | |
Addini |
Musulunci Mabiya Sunnah Mu'tazila (en) Usuli (en) |
'Izz al- 'Abu Hamīd 'Abd al-Hamid bin Larabci: ابو حامد عز الدین عبدالحمید بن ابی الحُسین ھبۃ اللہ بن محمد بن محمد بن الحُسین بن ابی الحَدِید المَدائنی المعتزلی -Allah bn Abi al-Hadid al Mutazili al-Mada'ini [ [1] [2] [3] ), an fi saninsa da Ibn abi'l-Hadid (30 Disamba 1190 - Yuni 1258; 586-656 AH ), shi ne Shafe'i [4] Mutazili [5] [6] [7] malami kuma marubuci na tsakiyar zamanai. Ya yi karatu a wajen Abul-Khayr Musaddiq ibn Shabib al-Wasiti (ya rasu a shekarar 1208/605 bayan hijira) kuma ya shahara da tafsirin Nahj al-Balagha, wanda ya sanyawa suna Sharh Nahj al-Balagha.
An haifi Ibn Abil-Hadid a ranar Lahadi 1 ga Zulhijja, 586H/ 30 December 1190 Miladiyya a birnin al-Mada'in, yanzu dake a Salman Pak, Bagadaza Governorate, kasar Iraq .